Bayan umarnin Kotu yau dai an yanka Zakaran nan mai Cara

Magidancin nan Isyaku Shu'aibu da maƙocinsa ya yi ƙararsa a Kotu kan yawan Carar Zakaransa ya yanka abinsa yau Jumu'a don biyayya ga umarnin Kotu.

Malam Isyaku ya shaidawa filin INDA Ranka cewa yau za su sha dabge da yaransa.

Idan Baku manta ba satin day
Idan Baku manta ba satin daya gabataa gabata an shigar da wannan zakara Kara akan takurawa makwabta ta hanyar yawan Cara,a wancen satin ne kotu tabada umarnin a yanka zakaran nan da wasu kwanakai.

zakaran nan da wasu kwanakai.

zakaran nan da wasu kwanakai.

Majiya: Freedom Radio
Majiya
Majiya: Freedom Radio
Previous Post Next Post