Shari'a Commision Ku Ji Tsoron Allah!-Cewar Dr. Ibrahim Disina Akan Zargin Dr. abdulazeez Dutsen Tanshi Da Ake Yi

Mun barranta da wannan tayar da Husuma da gangan!!

Za ku zubar da mutuncinku ku hana al'umma amfanuwa da alkairinku!!

Tarihi ba zai manta da masu cutar da gaskiya da mabiyanta ba!!

Malam Idris Allah ya maka jagora ya bude kirjinka ya baka hikimar kare gaskiya ya hanaka fadawa tarkon magabta ba!!

Tauhidi kuwa muna kansa!! yanzu muka fara!!

Hakkokin Allah ba a bawa Manzon Allah!!

Ba a rokon Manzon Allah, ba a neman taimakonsa, Amma shine fiyayyen Halittun Allah(s.w.a)

Marar daraja wanda zai bari a yi anfani da shi don a yaki akidarsa, Wallahi za ku zubar da Mutuncinku na har abada!!

Wannan itace aqidarmu!!!

Ibrahim Disina
Previous Post Next Post