Ilkay Gundogan ne ya jefa wa Man City duka kwallaye biyun, inda Brune Fernandez ya farko daya ta bugun fenareti a wasan da aka kara a filin wasa na Wimbledon.
Man City ce ta lashe gasar Premier League ta bana, inda yanzu haka za ta kara a wasan ƙarshe na gasar zakarun turai da Inter Milan a ranar 9 ga watan Yuni.
Idan ta kashe gasar zakarun turai, ya zama Man City ta kashe gasanni uku riga a kakar wasanni daya, kamar yadda Man United ta taba yi a 1999.