Nayi farin ciki sosai da Tinubu ya cire Tallafin Man Fetur, Cewar Mawaƙi Rarara

Dauda kahitu Rarara



Fitaccen Mawakin APC Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa ya yi farin ciki da cire Tallafin man fetur da Tinubu ya yi.

Rarara ya bayyana haka ne ya yin wata ganawa da ya yi da Sashen DCL Hausa.

“Na yi farin ciki da Tinubu ya janye tallafin man fetur saboda dama tallafin ba ya amfanar talaka” Cewar Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara
Previous Post Next Post