Matashin Dan Kasuwa Ya Rataye Kansa A Kano

Matashin dan kasuwar ya shiga damuwa bayan da wasu abokan kasuwancinsa suka damfare shi kayan da ya saya da kudaden rance.

An tsinci gawar wani dan kasuwa mai shekaru 35 a duniya da ake zargin ya rataye kansa a wani daki da ke unguwar Sharada a Kano.

An gano gawar matashin dan kasuwar ce da wasikar da ya rubuta cewa: “A yi hakuri. Amma sauran ba sai na bayyana ba.”

0/Post a Comment/Comments